Aku mai bakin magana
Harbi yana ga kunama
An yanka ta tashi.
Haka dai wannan iska ta yi ta gudu da ni kamar za mu bar duniya, har sai da na manta iya lokacin da ta ɗauka tana wannan gudu da ni. Bayan mun daɗe a cikin wannan yanayi, sai can na ji ni tim...! Na faɗo kan wani abu mai kama da tarin raugar gyaɗa, wanda ina kyautata zaton laushinsa ne kawai ya hana ƙasusuwana karyewa tare da yin rugu-rugu. Kasancewar na galaɓaita ainun, ban ma fahimci cewa wannan igiyar da ta ɗaure ni. . .
Nima dai tambayar da nake yi wa kaina kenan. Shin an taɓa mutuwa a dawo ne dama 🤔🤔
A’a Malam Hamisu
This is hilarious
Thanks.
Looks like a movie to me.