Amma sai da ta samu Zahra ta tun-tubeta akan tana san sa ko kuwa, san nan ta faɗa mata Jamil ya taɓa aure shekara shida baya amma rashin dace da abokiyar zama suka rabu , ba tare sun samu rabo ba.
Zahra murmushi tayi ta ce" na amince Mama".
Mama tace "kar kiji kunyata ki faɗi ra'ayinki" .
Zahra ta ce" Mama Yaya Jamil ai samun sai mai rabo , idan na ƙishi ni na cutu, kuma ma nai butulci ga Allah akan ni'imar da yayi min domin shi din wata kyauta daga Allah a gare ni" .
Mama tayi farin. . .
