Janta yayi yana cewa" shikenan dear kiyi shiru, ko kunje taron ai baza ki bada fuskar su miki wani zance ba. Amma ki min alfarma bazaki wulaƙanta ƴan uwa ki a gaban abokan karatun ku ba".
Daga masa kai tayi zuciyata cike da faduwar gaba yadda zata yi innta gansu gobe.
Washe gari
Sajid da Abdul har da su Amira duk a gidan Baffa suka hadu don zuwa taron , Minal cikin mamaki take kallon Yaya Sadiq da ya ce zai bisu.
Sadiq ya dubesu domin kauda shakka a ransu ya ce" nima tawa ce zata kai Ni yara ku kwantar. . .
