Skip to content

Abu mafi girma da kuma burgewa a tare da ni da gidan su takwara shi ne yadda ake min a gidan, ko iyaye na ne su iya sakin jikin da za su yi da ni kenan, ina ƙaunarsu tsakani da Allah.

Gidansu takwara na matukar ban sha'awa ta yadda suke gudanar da rayuwarsu cikin wadatar zuci don suna da rangwamen gata, sabanin mu da rayuwar take da afuwa a gare mu, don alhamdulillah abbanmu yana da rufin asiri amma duk da haka ban kasa zama koma baya a cikin gidan ba, gidan uba na amma wasu abubuwan sai dai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.