Skip to content

Ba ta zaci da gaske yake ya siyawa Halima mota ba sai da Husna tazo tana fadin Mami an kawo sabuwar mota Taki ce ko Yaya muhsin Daddy ya siyawa? Ta bi Husna da ido ta na laluben amsar da zata Bata.

Taja kwafa tare da Jan tsaki inda husna tabita da kallo. Me gadin gidan ne ya shigo Yana Miko Mata key din sabuwar motar Wai a ajewa Alh Aminu inji direban da ya kawo motar. Ta karbi key din tana juyawa cikin mamaki da takaici

Halima ce da motar milyoyin kudi? Halima ce da motar da ta linka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.