Skip to content

Suka dubi juna shi da Halima. Shi Yana mata kallon mayata da kwalama yayin da ita kuma take mishi kallon makunshin cuta. Kwalba uwar Yan sharri ko kin fashe da sauran sharri fitilar zalunci ko Babu Mai kina Kai safe ! Halima ta Raya a Ranta

Yayin da Hajiya ke ta Ina ta ka saka da shi tayi ta kawo mishi abubuwa bayan ta dire mishi ruwa tayi ta kawo mishi abubuwan tabawa.

Ruwa kawai ya Sha ya dubi hajiya Yana fadin Ashe Halima Tana gida? Hajiya tace "Uhum Nan tazo kusan sati Hudu kenan. "Hajiya Ni ban San abinda nayiwa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.