Da hannu ya yiwa kattan nuni da suje abin su. Ai kuwa suka fice inda ya taso da sauri Yana kwance daurin da sukayi Halima a hannu tare da daye Mata gum din dake manne a Bakin ta.
"Da kuwa nasan zarto daure min masoyiya kayi da ci uban ka Dan iska aka Gaya maka Daya take da sauran Mata ne?
Halima da idonta ya ciko da HAWAYE ta kasa tsaida su saboda ta San ta gama Shiga uku a hannun wannan Azzalumin kamar yadda tasan Babu ALHERI a kawo ta gidan shi da yayi.
Ya gama kwance ta Yana. . .