Napep ya direshi a unguwar sardauna Estes ya sallami mai napep din ya kewaya bayan gidan Alhaji Aminu fetal Babu yawaitar mutane ya fito da igiya Yana warware wa Yana daure wani Danko a take ya zuba mishi fetur ya Cinna mishi wuta ya Kuma jefa a wayoyin wutar lantarki dake sada wutar zuwa gidan a take wayoyin suka dauki wutar gashi Kuma akwai wutar nepa.
Galan din da sauran fetur din ma Yake ciki sai ya cillashi saman Rufin kwanon gidan inda wuta Kuma ta tashi ganga ganga.
Yana gefe Yana kallon yadda Rufin kwanon ya ke cin wuta. . .