Mai Kano ya fito daga motar Yana huci inda har motar ta kusa cika cika Amma ya fito a fusace inda Dan Kamashon Yana cewa yayi hakuri yanzu motar zata tashi Amma Bai kula shi ba ya wuce ya barshi ya fito Bakin titi Yana tare Mai napep ya SHIGA Yana fada mishi ya kaishi sardauna Estate. Ya SHIGA me napep din ya burka suka Miki titi. Suns tafe Mai Kano na Huci tamkar wata mesa inda kuma zuciyar shi ke fada mishi kayi wauta Mai Kano da ka sanar da mutumin can zuwan ka . Ai irin su Alh Aminu. . .