Skip to content

Husna taji saukar maganar haj wasila tamkar saukar Aradu da sauri ta dubi haj wasila da son tabbatar wa inda haj wasila ta wurga Mata harara don ita kanta ba son Auren muhsin da Safina ta ke ba sai don ganin yadda yake neman shigewa yarinyar can Husna abinda take Jin har muddin Rayuwa ba zata taba yarda ba duk Matan Duniya ya Rasa matar Aure sai diyar Halima ita ko Karen hauka ya cijeta da zata Bari ya dauko Mata ahalin Halima?

Ta kuwa ci gaba da zazzaga masifa tana fadin Auren Safina ya Zama Dole don ba zata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.