Skip to content

 "Salma? Makauniyar ta kwada kiran sunan yarinyar da iyakacin karfin ta Kuma a zafafe yadda zai nuna maka makauniyar ba karamar masifaffiya bace.

"Wannan tsinanniyar yarinya gidan uban wa Kuma ta shige don Uwar ta? Ta fito daga dakin tana laluben bango cikin Rashin sa a kuwa tayi tuntube da mutum har taci da kasa cikin fushin zuciya ta Soma jibgar wadda tayi karon da ita a zaton ta Salmar ce.

Da sauri Auta da kunnenta ke toshe da bututun zuko sauti ta cire tana fadin "Ke Adama me nayi Miki Haka ko kina hauka ne?

"Yi hakuri Auta kece. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.