Skip to content

}

 

 

 

Bai sauke hannun shi daga Marin Safina ba yaji saukar Mari a tashi fuskar Alh Aminu ya Mai da mishi nashi Marin cikin masifa da kumfar Baki.

"Wane irin yaro ne Kai? Matar Auren ka kake wulakantawa ? To daga yau na haramta maka Zama anan bare Kuma fira da Husna tunda matar ka Bata so. Idan Kuma ka Kara Kai hannu ajikin matar ka da sunan duka zaka Sha mamaki tashi ka fice min anan Kar na Kuma ganin kafar ka anan na sallame ka kaje can sashenka in ma gaisuwa ce ke kawo ka Nan to. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.