Skip to content

Suna kewaye da Mai Kano Wanda Bashi da maraba da gawa suna shakar kuka kamar wadan da suka Rasa lissafin su sai Kuma Husna ta cewa Amal.

"Anty Amal mu bar kukan Nan ba mafita bace mu kaishi Asibiti

Amal ta tsayar da kukan ta suka Kama Mai Kano suka saka mota suna nufi Asibiti inda aka bawa Mai Kano gado aka Kuma SHIGA bashi agaji har ya dawo aka jona mishi drif . Kudin da aka nema na magani babu komai a hannun Husna sai Amal ce ta koma gida ta dauko ATM akayi komai ta Kuma SHIGA hidima da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.