Alhaji Bello ya dubi muhsin dake fitowa a mota ya karasa suka gaisa Yana tambayar shi don Allah ko shine barrister muhsin Aminu?Muhsin ya amsa da yes shine.
"Dama wani taimako ne nake so kayi min saboda Kai din aka bani tabbacin zaka iya taimaka min. "Ok to Ina jinka...
Bello ya kwashe komai ya sanar da muhsin na son ya tsaya mishi Akan jinin yarshi Safiyya da wani Azzalumi mutum yayiwa fyade ya Kuma Kai karar shi Amma ya nuna mishi karfin kudi har aka Kori Shari ar shi Kuma yanzu Allah ya Rufa mishi Asiri Yana da. . .