Skip to content

Wata uku cur! Da tafiyar Mai Kano har yanzu Bai juyo ba Amma tana kyautata mishi zato tare da yi mishi Adduar fatan Alheri.

Tana zubawa Husna da Sulaiman abinci a launch boxe ta jiyo kugin motar Alhaji Aminu inda Sulaiman ke fadin "Ga baba Aminu nan Mama....

Ai kuwa kafin Sulaiman din ya gama rufe baki sai gashi ya shigo. Husna da Sulaiman suka je da gudu suka rungume shi suna mishi oyoyo . Ya cabe su Yana dagawa sama har yana sumbutar su tare da shafa kawunan su

Halima ta kawo mishi kujera ya zauna suna gaisawa inda Husna. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.