Skip to content

3:00 am nayi ko munti d’aya be gotaba aka bude kofar shirgin da aka kulle Abla, Zinariyya ce tashigo sai tangad’i take Ganin yanda Abla bata motsine yasa Zinariyya sanar da Uwar karuwai, umarni ta bada akawo mata ruwa masu sanyi a fridge guda biyar, hakan kuwa akayi cikin d’an karamun roba.

Zanariyya ta juye ruwan masu bala’in sanyi. Dakin shirgin suka nufa ita da Zinariyya sai wata da ake cewa Yar shila , a yadda zinariyya ta barta a haka sukazo suka sameta, kar’ban ruwan uwar karuwai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.