Skip to content

Sosai Abdul yayi murna harda kuka, kuma lokaci ɗaya ya ƙara tsoron Allah, domin kuwa lokacin da suka je buɗe banki abokinsa ya bashi shawarar ya cuci su Alpha ɗin kuɗi, ganin kuɗin da ya wa, farko yaji tsoro amma abokin ya nuna masa hanyar da suka saci kuɗin sama da miliyan biyar. A daren yayi tunanin hakan bai dace ba, kuma a kullum idan suka fita wani guri Alpha ɗin yana basa Kuɗi kusan dubu hamsin banda kuɗin mai. Hakan yasa ya mayar masa da kuɗin sa, bayan ya faɗawa abokin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.