SHIMFIƊA
Kowanne ɗan'adam yana da tarin burika damfare a ma'adanar sirrinsa, dogon buri ko kuwa kishiyarsa. Dalilin da ya sa muradan mutane suka bambanta, ko da kuwa ciki guda suka fito. 'Yan'mata da yawa burinsu auren wanda suke so mai kuɗi ko mai rangwame matuƙar yana da sana'a, saɓanin Fadila wadda burinta auren mai hannu da shuni ne, ba taɓa kallon talakan saurayi da gashin ido ba balle har ta ji shi a ranta da sunan soyayya. Duk da kasancewarta ba 'yar kowa ba, amma zanen ƙaddara ya ha. . .
Wow.
Littafin nan ya yi daɗi sosai Allah ya ƙara basira
Amin ya Rabbb na gode
Allah Ya ƙara basira ‘yar’uwa
Amin ya Rabb abar ƙauna
Masha Allah!
Adda Indo wannan labarin ya tsaru sosai, Muna biye daje fasihiyarmu
Na gode Nazifinmu. Allah Ya saka da alheri.
Ma sha Allah ƙawata, labarin nan ya tafi da imanina, kai daga karantawa kasan ba karamin 6arin basira aka yi ba, Allah ya kara basira da fasaha , muna biye dake
Amin ya Rabba na gode sosai da sosai.
Gaskiya labarin yayi dadi sossai. Allah ya Kara bassira !
Na gode sosai da sosai.
Ma sha Allah ƙawata, salon ki na dabanne Allah ya ƙara basira.
Allah ya ba da sa’a shugabar mu gaskiya kin iya wallafa littatafai sosai kuma gaskiya littafainki suna kayatar damu
Na gode sosai ɗan’uwana.
Masha Allah. Allah ya sa an fara a sa’a. Fatan alheri
Amin ya Hayyi Ya Ƙayyun
Gaskiya zan zo har gida na karbi littafin nan
Na gode yayana.
Masha Allah
Jinjina, Allah Ya kara basira da daukaka.