Skip to content

DMD cikin yanayin damuwa yace "Jay yanzu dai bansani ba sai dai mu tambayi Managern Companyn".

Laluɓo wayansa yayi ya fito da shi ganin wayan dake hannun sa sai ya lumshe ido, kaman zai yi kuka ya ce "shitttttttttt! Jay ba wayana mai layukan Nigeria na taho da shi ba".

Kallonsa yayi yace "to ya za muyi? Dai-dai sun iso qofan gidan Abiy dake cikin GRA kusa da gidan governor.

Jay zai yi horn DMD ya dakatar da shi yace "ina zaka kai ni?

Kallon sa Jay yayi mai nuni da banson tambayan renin wayo sai yace masa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.