Jawaheer ta sami lamarin cikin sauƙi, haka taga abinda ake kira gigicewa da lallaɓata. Ko a daren su na farko bai yi mata hakan ba. Haka bayan sun kammala tsam ya rungumeta a ƙirjinsa yana sa mata albarka.
Mujaheed bai barta ta matsa ko nan da can ba, yana maƙale da ita kamar wani zai ƙwace masa ita.
Wajajen ƙarfe goma ya fito cikin shirinsa, haka fuskar nan babu yabo babu fallasa. Yana da ji da kansa da yawa. Bayan mutuwar Naylaa da ya taɓa shi, da alamun girman kai agurinsa. Wannan tunanin Jawaheer ne, domin. . .
I love reading
Aslm barkanku dadare