Skip to content

Ya burko mashin din tamkar zai tashi sama duk cikin fushin hassana taki daga Kiran shi ya Kuma zo adubun ketata.

Yaci burki akofar gidan su da karfi har Yana tada kura kadan ya buge alh baba dake fitowa. Abin haushi Kuma yayi fuska ba tare da yabawa alhajin hakuri ba.Alhajin ya dube shi da mamakin iskanci irin nashi sai dai baice mishi komai ba ya Kada kanshi kawai ya wuce.Goga ya tura yaro yayi mishi Kiran hassana yaron ya fito yace mishi Bata NanYa zaro wayar shi ya Danna Mata Kira Amma har yanzu shegiyar matar Nan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.