Skip to content

A can ƙauyen kuwa bayan tafiyar su babu jimawa Kakannin Asma'u suka zo daga garin gabas sakamakon labarin zuwan ta da ya riske su. Sun tarar da gidan ya ƙone ƙurmus ya sha wuta saɓanin yadda suka san shi. Kasancewar dama suna zuwa akai-akai neman labarinta tun bayan tafiyarta. Har bayan rasuwar Inna Hauwa ma sun zo sosai. Hankalin su ya tashi da suka samu labarin yunƙurin ƙone jikar su da ranta da Maigari Nuhu ya sa aka yi, sannan aka kore ta daga ƙauyen.

Sun tsinci kan su cikin tsananin baƙin ciki da ɓacin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.