Skip to content

A k'asa kuwa Daddy komawa yayi ya zauna tare da dafe kai dan har ga Allah lamarin zafin zuciyar Zaid ya fara bashi tsoro abu kad'an sai ya tunzura shi ya harzuk'a yayi ta huci kamar zaki, baya ragawa kowa duk wanda yayi masa sai ya mayar baya bari ko kad'an,"irin dabi'ar da ka koyawa d'an ka kenan Abubakar? Kana kallo a gaban ka yana mata irin wannan cin kashin amma ka kasa hana shi ko? Wato ga banzaye marasa amfani ya zage mu san ransa harda yunk'urin duka mu yake a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.