Adidat Morisola Shehu!
Ta san wannan sunan kamar, ko ma fiye, da yadda tasan sunanta. Sunan mahaifiyarta ne fa.
Sai dai ba kamar yadda ta yi tsammani ba daga farko, ba musayar kalamai bace ta soyayya ko gaisuwa ko wani abu makamancin haka tsakaninta da Alhaji Isma'il, a'ah, sakonnine na zagi da rashin kirki sosai, daga baya ma sai tuhuma da threats da black mailing ya fara biyowa baya.
Kamar a wani sako da aka ce,
“Wato kai girman kai da dagawa ko? To ina mai tabbatar maka da cewa idan har baka janye matakan daka dauka ba. . .
Welcome back. Mun gode
Thank you
Thank you so much
But Dan Allah kiyi muna update
Nice story,please we are waiting for update
Don Allah ki ci gaba da posting labarin nan
Aunty Jidda bna iya ganin content
Fatima hala baki da subscription ne? Yanzu ba zaki samu damar karanta Kauthar ba sai kinyi subscription. Daddadan albishir kuma shine an kammala Kauthar din gabadaya 💃