Skip to content

Zaman suka yi a kan kujeru nan waje domin su jira a rage layin da suka tarar a wajen. Suna zaunen suka fara hirarsu iri-iri suna ta kallon jama'a kala-kala na ta kai da kawo, kowa da hidimar da ya sa gaba. Cikin hirar da suke har zance ya zo kan batun karatun sakandire da yadda kowannensu ya rubuta jarabawar kammala sakandiren wato (WAEC). A nan ta ne Humaira take tambayar Binta, “Wai ni kam wace makaranta kika gama?”

Binta ta nisa tare da cewa, “GGSS JOGANA, amma ba ma a wannan shekarar na Candy ba. Shekarar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.