Na fara da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai Allahu buwayi gagara Misali. Allah yanda Ka bani ikon fara rubutun littafin nan, Ka bani ikon kammala shi lafiya
GAISUWAR BAN GIRMA GARE KU
Princess Teema Star lady, Anty Surayya, Hafsat Boss Bature - ku na musamman ne a cikin zuciyata; ina ƙaunarku matuƙa. Mrs. BMB Anty Ummilolo, Mrs. BBK Anty Sadiya Kaoje, Mrs. Isham - kuma ina yin ku over. Sauran masoyana wanda ban faɗi sunayenku ba, ina miƙo gaisuwa lodi-lodi, gaisuwar ban girma a gare ku. Ina godiya sosai da shawarwari.
Iyayena, abin alfaharina. . .
Masha Allah, wannan littafin yayi muna godiya Allah ya ƙara basira da zakin hannu. Next pls Allah yasa malam ya ce ya sake su
Kukan zuci
Masha Allah