Da ihun murna Kande ta rungume ta tana faɗin "Zhara sannu da hanya, kar ki ji irin daɗin da na ji da ganin ki."
"Aunty Kandala nima hakan ya gidan?"
"Lafiya lau, ya su Mama da 'yan biyu?"
"Duk suna nan lafiya, sun ce a gaishe ki. Bari na gaida Momy na dawo" jan jakar kayan Zhara tayi tana faɗin "ai ba sa nan yau ni kaɗai ce a gidan" har cikin ranta ta ji daɗin hakan ji take kamar kar ma su dawo dan Allah ya gani a matuƙar tsoraci take. Haurawa ta. . .
Iliyasu sadiq