Maganar shi ta jiyo yana faɗin, "Kina jina kuwa? Zhara" ƙit ta tsinki kiran tare da kashi wayar gaba ɗaya komawa ta yi ta kwanta a ranta tana faɗin 'Yaya Hafiz neman rigimar shi ta yi yawa gaba ɗaya zama a cikin ma su jajayen kunne ya sa ya zama wani iri, ita gaskiya tana jin kunyar yin hakan duk da tana masa kyakyawan zato bai yi hakan da wata manufar ba amma ita kam sam ba za ta iya yin hakan ba, gara ta kashe gobe sa yi Magana.’ Daga hakan ta juya ta yi kwanciyarta zuciyarta. . .
Allah ya Kara basira jarumar jaruman marubuta
Masha Allah! Allah yaqara kaifin basira
Allah ya kara basira yake fasihiyar marubuciya
Masha Allah Labari Yana Bada citta Allah ya Kara daukaka
Allah yakara basira
Fatan nasara
Masha Allah, Allah ya kara basira, muna jira pls
Ma sha Allah! Allah Ya ƙara basira.