Yanzu ta gama fahimtar dalilin da yasa Yaya Hafiz ya daina kiranta ya daina nemanta dama ba sonta ya ke ba yana da wacce ya ke so son ma so wani ne take, a ɗaya ɓangaren tana tuna abinda Hajiya Turai ta yi gaba ɗaya sai ta ji auren ya fitar mata a rai ji take ko da son shi zai zama ajalinta ta haƙura da shi, tana cikin wannan yanayin Mama ta shigo ɗakin zama ta yi kusa da Zhara tana kiran sunanta,
“Zhara tashi muyi Magana.” Tashi Zhara ta yi tana sharɓar majina Mama ta dafa. . .
Sister kwana 2 shiru ,Allah yasa dai lfy ,thanks
Jiki da jini na danyi zazzaɓi ne wallahi, na gode da kulawa
Masha,Allah
Ubangiji Allah ya qara lfy da Nisan kwana momy Muna alfahari da ke momy
Ma sha Allah
Book innan zaiyi dadi allah ya kara basira