Skip to content

Da haka ya yi applying wata University a nan cikin garin kano, don ba zai iya yin nisa da Rhoda ba. Da haka rayuwa ta ci gaba da gangara musu, yau da daɗi gobe babu.

A lokacin da Zaid ya kammala karatunsa, sai ya shiga neman aikin DSS, aikin da ya sha burin yi tsawon rayuwarsa, aikin da yake kwana yake tashi da shi a zuciyarsa, aikin da suke da burin yinsa tun suna yara shi da ɗan uwansa.

Cikin ikon Allah ya samu, hakan tasa ya ɗauki Rhoda suka koma Abuja, kuma ita ma bayan ta gama makaranta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.