DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI
This book is solely for my biggest supporter, my overall, my sisi from another mom, halak malak, Maman biyu na, Khadeeja nerh! I love you and I cherish you a lot - one love dear one love.
I dedicate this page to my sweetheart, favourite sis Hauwa'u (Walida), masoyiya, Ya Allah ya mi ki albarka Ya baki Muhammad.
*****
Kaduna, Nigeria
Madaidaicin tsakar gida ne dake d'auke da rijiya daga gefe, sai kitchen Dake rufe daga can hannun dama, daga gefen kitchen d'in akwai d. . .