Skip to content

Babi Na Biyar

Ta dade da gama kukan amma ko dan mitsitsin yaro ne ya dube ta, ya kalleta ya san ta yi kuka, kuka mai yawa, kuma kuka kala-kala, kukan zuci, kukan kunci, bakin ciki da na takaici, sai kuma kuka mai fitar da hawaye zafafa.

Zuhra ta yi kokari iyakar iyawar ta don ganin ta rike kukan nan, don kar ta nunawa Abba gazawarta, amma abin ya ci tura, dole kukan ya bayyana gare ta, don babu yadda za ta yi, da da akwai da ta yi, abin ne ya yi mata yawa shege da. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.