Kalmar yafiya ga ruhin da ta kasance azzaluma, ko ɗan yaya ne idan aka samu yafiyar gun ɗaya daga cikin waɗanda aka zalunta kuma aka yi yafiyar da zuciya ɗaya to tabbas za'a samu ɗan sassauci a ƙunci da azabar da ake ciki.
Kamar haka ne yafiyar Ziyada ta kasance ga Khamis, ya ɗan samu sauƙin azabar da yake ji a jikinsa, ihu da gurnanin da yake yi ya daina. Amma fa duk yadda ƴan'uwa da ƴaƴansa suka so ya karɓi kalmar Shahadar da suke biya masa Allah bai bashi iko ba.
A haka. . .
Ina son karatun littafan hausa..suna bani nishadi
Marubuciya tayi qoqari
Allah sarki Khamisu
Allah ya sa mugama da duniya lafiya ameen ameen