Tana zuwa ta tura k'ofar ta jita a rufe kwankwasa k'ofar ta shiga yi da k'arfi.
Habib da yake zaune kusa da amarya abokanan sa sai zuba suke da abokanan amarya anata raha. jin bugun k'ofan yayi yawa yasa ya mik'e tsaye yana fad'in, "Bara na duba mai bugun k'ofan dan Allah." Ya yi maganar yana mai nufar k'ofar.
Yana zuwa yad'an bud'e k'ofar kad'an ganin ta tsaye awajan yasa ya yi saurin fitowa tare da janyo k'ofar. Cikin murmushi yace, "Ranki ya dad'i. . .
Masha Allah