Skip to content

"Na dauka kina da tarbiyya hakan ne yasa ban taba yin zaton za ki yi abin da ki ke yi a yau ba. Sake gaya mun abubuwan da ki ka ce ba kya so wadanda nake yi miki sai na kula nan gaba na daina.

Amma abinda ba zan lamunta ba shi ne, ki kara zuwa mun cikin fusata irin na yau ki ce za ki gaggaya mun bakaken maganganu kin gane ko? Ba ke ce za ki koya mun yadda zan rinka mu'amallata da wasu ba.

Ina so ki san ke din ba za ki taba zama mai. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.