Lokaci
Lokaci wani irin bahagon alamari ne...Idan ba ka yi a sannu ba sai ya wuce ya barka! Ya kan tafi da abubuwa da yawa cikinsu har da raggon imani. Idan da rai da rabo, idan da yarda da aminci!
Cape Town, South Africa
Sauka yayi daga tasi ya shiga wasu runfuna na farmers market da ake siyarda kayan marmari.
Yawa yawan mazauna garin kan ji harshen turanci wasun su kuma yaren Afrikaans ko xhosa. Ya dubi dan tsamurmurin tsohon mai siyarda su inibi tufa da sauransu. Sai wani . . .