Babban mafarkina a rayuwa shi ne na zama marubucin fina-finai amma kasancewa ta ba kowa ba kuma ban san kowa ba haka na bar wannan mafarkin nawa ya ci gaba da kasancewa mafarki ban yi yunkurin maida shi gaskiya ba domin kuwa ban ma san ta inda zan fara ba haka na cigaba da zama ina ta dakon tarin labarai a kwakwalwata har wata rana na samu wata babbar dama da zan iya amfani da ita dan ganin na cimma muradina.
Bakomai bane face hira da na gani da wani jarumin masana'antar shirya fina-finai, wanda ake masa. . .
Masha Allah. Allah ya sa an fara a sa’a.
Ameen ya rabbih oga
Masha Allah!
Allah ya taimaka