Marubuci 1
Babban mafarkina a rayuwa shi ne na zama marubucin fina-finai amma kasancewa ta ba kowa ba kuma ban san kowa ba haka na bar wannan mafarkin nawa ya ci gaba da k... Read more.
Wane Ne Ni? 2
Washe garin ranar tun da sassafe kafin ma’aikatan asibitin su fara zuwa na tattara yan kayayyakina da niyyar sulalewa na gudu amma sai nayi tunanin idan n... Read more.
Kaddarata 3
Adaidai lokacinda muka tattara dukkan nutsuwarmu muna jiran muji abinda mahaifin namu zai fada sai mukaji ya fara maganarsa kamar kaha “uhm mun sameta a r... Read more.
Kaddarata 2
Bayan dukkaninmu mu tattaru a falo sai Fatima zarah ta fara yin bayani kamar haka;“Muna zaman mu cikin farin ciki kawai wata rana muna zaune muka fara jin... Read more.
Kaddarata 1
Iyayena yan asalin jahar Maiduguri ne amma yanzu suna zaune ne a garin Kano anan aka haifeni na girma nayi karatuna bantaba zuwa garin iyayena ba wato Maiduguri... Read more.
Wane Ne Ni? 1
Rayuwata ta fara ne a wata safiya mai cike da abin alajabi, rana ce da bazan taba mantawa da ita ba. Na bude idanuwa na ne kawai na ganni a wani daki a kwance k... Read more.
Tsaka Mai Wuya 3
Ban farka ba sai kashe gari ina farkawa kuwa sai ganina nayi awani daki mai ban tsoro gawasu mutane akwance ko motsi basa yi gasunan da suffar ban tsoro fuskars... Read more.
Tsaka Mai Wuya 2
Bansan ina sojojin nan suka kaini ba abinda nasani kawai shine an ajiyeni awani daki mai matukar duhu wanda ko tafin hannuna bana iya gani bana gane safiya ce k... Read more.
Hukuncin Allah
A wani lokaci da ya gabata an yi wani matashi maisuna salim salim ya kasance yanada wata mummunar akida wanda shi yake ganin duk abinda yasamu mutum tofa kawai ... Read more.
Tsaka Mai Wuya 1
Na kasance mutum mai yawan kule-kulen yan mata a Facebook ta yadda ni kaina ban san iya adadin yan mata na ba dan kusan kullum sai na yi sabuwar budurwa sau day... Read more.