Skip to content

BUKATUN MA'AURATA

Gidan aure shi ne matattarar rikici, kuma gidan auren nan dai shi ne matattarar dukkan farin ciki! Yanayin da gidajen aure kan kasance a ciki sukan bambanta, daga gida zuwa wani. Amma za a iya cewa kusan kowane gida yana da irin wannan dabi’a, cewa shi ne wurin farin ciki ga ma’auratan, lokaci guda kuma shi ne dai idan ya cakude, to babu wani muhalli da ya kai shi rashin dadi!

Amma masana suna ganin akwai wasu muhimman matakai da suka kamata ma’aurata su bi domin kyautata nasu gidan, ya kasance farin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.