Skip to content

A karo na farko a rayuwarta da taji bata dokin hidimar biki, yan gidan kansu mamakin rashin kazarniyarta da rawar kan da ta saba duk idan taji maganar bikin yan uwa, balle kuma wannan da akeyi a cikin gidan su, abinda basu sani ba shine littafi hausa ta samu daya dauke mata hankali daga kan komai. Tun da ta kunna waya tayi mamaki sosai da bataga sakkonin Elias ba, da hannunta ta goge 2go din daya gama fita daga ranta. Banda kallo babu abinda tafi yi da wayar, tunda bata da wanda zatayi hira dashi sosai a whatsapp sai kawayenta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.