Skip to content

Ita kanta ba zatace ga asalin abinda yake damunta ba, amman sai da ta kwana biyu ko makaranta bataje ba, da yake kowa a gidan ya santa da nacin zuwa makaranta, babu wanda ya takura mata, duk kyaleta sukayi da tace bata jin dadin. Ranar na ukkun ne da taje ta sami assignments sun tarar mata kamar tayi wata daya bataje makaranta ba, da sanyin jiki hadi da dana sani marar misaltuwa ta dawo gida. Ta rasa ta inda zata fara taro kwanaki biyun da ta rasa a makaranta. Tana cin abinci ta watsa ruwa, hadi da alwalar magriba duk. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.