Skip to content

Ga dukkan alamu kuma nasan canzawar da nayi ne yafi komai ba shi mamaki, gashi kuma nayi kwalliya ta daukar hankali, ban wani ja zance yayi nisa ba, saboda ganin irin karbar da suka yi min na mike na fita. Ban tambayi su Habiba ba don kuwa nasan dukkansu suna jin shigowata suka yi kamar basu ji ni ba.

A kusa da kofar dakin Gambo na ci karo da wani lafiyayyen injin din wanki mai matukar kyau sai da na kare mishi kallo sannan na shigo cikin dakin nata tana zaune kan kujera, gaskiya ne da Hajiyar Giyade ta ce. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.