FAƊA WA BABANKA
Sheyi yane?Na ce kai Sheyi wai yane?Ka faɗa wa BabankaNa ce ka faɗa wa Babanka
Mutane na mutuwa faGarin ya ɗau mana zafi faSiyan abinci ma ya zama aikiKu kuna can a gidan mulkiKun san kuwa muna da haƙƙi?Garin yana ta ɗaukar zafi fa.
Abin ya ma wuce. . .