Skip to content

Ya Safwan gidana yake don haka ina yin abincin dare idan anan yake, saɓanin ranar da ba ni da girki da na kan yi sau daya, Hajjo na gefena har na gama na tafi daki na yi sallah na yi wankana, na fito ne karfe takwas zuciyata na ta kai kawo in kai ma Aunty Farha abinci ko in rabu da ita don har lokacin ba ta fito ba.

Ya Safwan ya shigo daga falon na yi mishi sannu da zuwa ban bi shi ba sanin tana ciki ya samu minti ya yi ashirin sannan ya fito na ha. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.