Skip to content

Don kuwa ya fahimci ta fara yin nisan da ba zata ji kiran kowa ba a wannan tafiyar, bai daɗe a wurin ba ya tashi, tunda dama ba a tanaji dining don zama ba. A babban falonsa ya nufa, bayan ya gama amsa calls ɗin da suka shigo wayarsa ne ya kira number Deena tare da faɗa mata ta same shi a falonsa yana son magana da ita.

Deena bata yi mamakin kiran Alhaji Lawan ba tunda ba yau ne karon farko ba, sai dai zulluminta na kan abin da zai yi mata magana akan shi ne, wanda. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.