Skip to content

A yamutse ta tambaye shi "Takardar miye?", amsa ya bata a taƙaice "Abin da kike so ne", sosai kanta ya kulle, don har yanzu bata fahimce shi ba, "Kamar ya abin da nake so ne Alhaji? Ka yi mani bayani mana", ta faɗa a tsiwace.

"Takardar Saki ce, don haka ki buɗa ki karanta", ras gabanta ya faɗi, har ta suɓutar da takardar a jikinta ba tare da ta sani ba hankalinta a tashe ta jefo mashi tambaya "Kana nufin ka sake ni?", domin abin da zuciya ta ruwaita mata kenan.

Bai bata amsa ba. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.