Skip to content

Mun da'de muna fira da Halima duk dai zancen na makaranta ne rabi da kwatarshi, Ina qoqarin kashe wayar na tuna banma Halima zancen Aliyu ba danako san zansha mita gurinta Halima ta Aliyu rabin zancenta na shi ne indai kunyi sabo da ita soyayyarsu tana burgeni Halima 'din nima da nake mace tana sona a matsayin da yama wuce qawa sai dai 'yar uwa bare Aliyu kuma na katse tunanin tare da yin hanzarin cewa

"Au Halima ya Aliyu?"

Kamar ba zata amsa ba naji ta a hankali tana

"lafiyarshi qalau na 'dauka ba zaki tanbayeshi ba dan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.