Skip to content

Koda na dawo gida saida na labartama Mama duk irin abinda ya faru da kawai ni tabawa hakuri tare da nunamin yadda nake tunanin halayyar wasu daga cikin 'yan adam tafi irin yadda Aunty Asma'u ta nunamin tata halayyar

A haka rayuwa ta cigaba da tafiya garemu har Ahmad kanina yasamu adaidaita sahu ta haya da akwanakin baya ya wani makwabcinmu Alhaji Yassar Makama da yake raba adaidaita sahu yazo garin da ba zaman Kanon yake ba yana Abuja da zama nan ya rabawa matasan layinmu adaidaita sahun da Allah yayi da rabon Ahmad wanda kana gama biyan ku. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.