Ina 'ko'karin 'karasa ajin su Rumaisa da mu mun gama Exam ta qualifying da muka zana chemistry ranar,zan je na fa'damata sa'kon da Mama ta bani na kaimata da Rumaisa ta rigani ta howa a yau
Malam Hamid na hango jikin birandar ajinsu Rumaisa da waya kunnensa da alama waya ya fito amsawa daga cikin Library 'din da ya kasance gurin zamansa dako kiransa za'ayi aji anan ake samunsa,a yadda na fahimci Malam Hamid bai fiye son hayaniya ba duba da yadda ko yana koyarmana yakeyi
Bansan ya hango ni ba shima da ina. . .