Skip to content

Ana kiran sallar Azahar na farka daga barcin da bansan ya 'daukeni ba, da ambaton Allah na bu'de idona gami da 'dora idona tar a fuskar Halima da ta zuba tagumi hannu biyu tana kallona wanda nasan ba kallona take ba tunda har bata ji motsina ba,da Kuma maganar da nayi, tsabar tunani ta fa'da da nasan Halima akwai zurfin ciki, da kuma nuna damuwarta ga al'amarin kowa musamman al'amarin abinda take so,ta yiyu nice sillar taguminta ko dai wani abu daban, motsin da na qarayi yasa Halima a zabure ta kalleni.

"Sumayyah har. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.